Home > History & Humanities > Religion & Spirituality > Islam > Yabanya Allah YA Fish-She KI Fari: (littafi Akan Tarbiyya)
Yabanya Allah YA Fish-She KI Fari: (littafi Akan Tarbiyya)

Yabanya Allah YA Fish-She KI Fari: (littafi Akan Tarbiyya)

          
5
4
3
2
1

International Edition


Premium quality
Premium quality
Bookswagon upholds the quality by delivering untarnished books. Quality, services and satisfaction are everything for us!
Easy Return
Easy return
Not satisfied with this product! Keep it in original condition and packaging to avail easy return policy.
Certified product
Certified product
First impression is the last impression! Address the book’s certification page, ISBN, publisher’s name, copyright page and print quality.
Secure Checkout
Secure checkout
Security at its finest! Login, browse, purchase and pay, every step is safe and secured.
Money back guarantee
Money-back guarantee:
It’s all about customers! For any kind of bad experience with the product, get your actual amount back after returning the product.
On time delivery
On-time delivery
At your doorstep on time! Get this book delivered without any delay.
Quantity:
Add to Wishlist

About the Book

Na yi tunanin rubuta wannan karamin littafin ne domin in bayar da gudumawa ta a bangaren kyautata tarbiyyar 'ya'yanmu da ma ta al'umma baki-daya cikin harshen Hausa. Da kuma amsa kiran Malamanmu bisa nuna muhimmancin rubuce-rubuce domin yada ilimin Addinin Allah (wato Musulunci). Kuma ina rokon Allah da Ya bani dacewa da yardarSa, kuma Ya taimakamin kan wannan aiki na alkhairi, sa'annan Ya sanya wannan aiki ya zamo mai amfani gare ni da al'umma baki-daya. Na sanyawa littafin suna: "Yabanya, Allah Ya Fish-she ki Fari!" ne bisa aron kalmar da a kodayaushe Shugaban Majalisar Malamai ta kasa, ta Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis-Sunnah (wacce marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya ya kafa), kuma mai cibiyarta a garin Jos, Naijeriya. Wato Ash-Sheikh Muhammad Sani Alhaji Yahya Jingir (Allah Ya tsare shi, Ya kara masa taimako, kuma Ya saka masa da alheri), yake amfani da ita idan yana nufin kira ga yara, a cikin wa'azinsa, wato ya kan ce: "Yabanya, Allah Ya fish-she ki fari!" Asalin ma'anar kalmar "Yabanya" a harshen Hausa ita ce "Shuke-shuke sabbin tashi." Kalmar "Shuke-shuke" kuma shi ne jam'in kalmar "Shuka," wato "Tsiro." A takaice dai kalmar "Yabanya" tana nufin lokacin da shuke-shuke (wato amfanin Gona), suka fara girma, kuma suka yi kyau, suna bayar da sha'awa ga duk wanda yayi dubi zuwa gare su. Anan an daganta yara da shuke-shuke ko amfanin Gona kamar yadda Allah Madaukaki Ya danganta matan aure da gonaki ga mazajen aurensu, inda Allah Madaukaki Yake cewa: "Matan ku gonaki ne a gare ku, ..." (Surar Bakara, Aya ta 223) Ash-sheikh Muhammad bn Aliyu bn Muhammad Ash-Shaukaniy yayi bayani a karkashin wannar Ayar kamar haka: "An kamanta abin da ake jefawa a cikin mahaifarsu na daga maniyyi wanda daga gare shi ne tsatso ke samuwa da abin da ake jefawa a cikin kasa na daga iri wanda daga gare shi ne tsiro ke samuwa; domin kowanne daga su biyun hanyar karuwan abinda ake samu daga gare shi ne." Saboda haka, wannan shi ne dalili ko madogara na kwatanta Yara da Yabanya. Ma'anar kalmar "Fari" a harshen hausa, ita ce masifar rashin samuwar ruwan sama a lokacin Damina. Wanda ruwan saman kuma shi ne abin rayuwar shuke-shuke. Kuma wanda yake a dalilin rashinsa zai iya zama sanadiyyar halakar shuke-shuken idan hakan ta dore. Saboda Allah Madaukaki Yayi bayanin cewa da ruwan sama ne shuka ke tsirowa ko rayuwa. Allah Madauakaki Yace: "(Allah) Shi ne Wanda Ya saukar da ruwa daga sama kuna samun abin sha daga gare shi, kuma daga gare shi ne ita ce yake, kuma a cikinsa kuke yin kiwo. Yana tsirar da shuka game da shi, domin ku, da zaituni da dabinai da inabai, kuma daga dukkan 'ya'yan itace. Lalle ne, a cikin wannan, hakika, akwai abin lura ga mutane wadanda suka yi tunani." (Suratu Nahl; aya 10-11) Saboda haka, daga ruwan sama shuka ke samun rayuwa da sauran Bishiyoyi, da ma Dabbobi, kai har ma da Mutane. Kamar yadda Allah Madaukaki Ya ce: "Kuma Mun sanya daga ruwa, dukkan wani abu mai rayuwa"(Sura ...) Rashin ruwan sama (wato fari) ba karamar masifa ba ce, domin zai sabbaba halakar shuke-shuke, kai da ma duk wani abu mai rai. Don haka ne bisa al'adar Hausawa suke nemawa shuke-shuke tsari daga fari. Saboda haka, ma'anar jumlar "Yabanya Allah Ya fish-she ki fari." Ita ce, a zahirin luggar Hausa, nemawa ko yin addu'a bisa rokon Allah da Ya tsare shuke-shuke daga masifar rashin ruwan sama, wacce zata halakar da su, ta hana su rayuwa, ko ta tauye musu rayuwa mai dadi. Wanda hakan kuma zai hana a samu cin moriyarsu kwata-kwata, ko kuma a gagara samun yadda ake bukata game da su. Daga wannan ne, a hikimar-magana, ake yin amfani da jumlar don yin addu'ar nemawa duk wani abin da yayi kyau tsari daga masifar da zata halaka shi. Bisa wannan sigar ne, Malam yake kamanta "Yara" da "Yabanya," kuma yake kamanta "masifar rashin tarbiyya" da "Fari." Sa'annan yake nemawa yaran tsari daga wannar masifa ta rashin tarbiyya da zata abka musu, ta lalata musu rayuwa, ta hana su amfanar kawunansu, da al'ummarsu.


Best Sellers



Product Details
  • ISBN-13: 9781500710781
  • Publisher: Createspace Independent Publishing Platform
  • Publisher Imprint: Createspace Independent Publishing Platform
  • Height: 229 mm
  • No of Pages: 94
  • Series Title: Hausan
  • Sub Title: (littafi Akan Tarbiyya)
  • Width: 152 mm
  • ISBN-10: 1500710784
  • Publisher Date: 01 Aug 2014
  • Binding: Paperback
  • Language: Hausa
  • Returnable: N
  • Spine Width: 6 mm
  • Weight: 150 gr


Similar Products

How would you rate your experience shopping for books on Bookswagon?

Add Photo
Add Photo

Customer Reviews

REVIEWS           
Click Here To Be The First to Review this Product
Yabanya Allah YA Fish-She KI Fari: (littafi Akan Tarbiyya)
Createspace Independent Publishing Platform -
Yabanya Allah YA Fish-She KI Fari: (littafi Akan Tarbiyya)
Writing guidlines
We want to publish your review, so please:
  • keep your review on the product. Review's that defame author's character will be rejected.
  • Keep your review focused on the product.
  • Avoid writing about customer service. contact us instead if you have issue requiring immediate attention.
  • Refrain from mentioning competitors or the specific price you paid for the product.
  • Do not include any personally identifiable information, such as full names.

Yabanya Allah YA Fish-She KI Fari: (littafi Akan Tarbiyya)

Required fields are marked with *

Review Title*
Review
    Add Photo Add up to 6 photos
    Would you recommend this product to a friend?
    Tag this Book
    Read more
    Does your review contain spoilers?
    What type of reader best describes you?
    I agree to the terms & conditions
    You may receive emails regarding this submission. Any emails will include the ability to opt-out of future communications.

    CUSTOMER RATINGS AND REVIEWS AND QUESTIONS AND ANSWERS TERMS OF USE

    These Terms of Use govern your conduct associated with the Customer Ratings and Reviews and/or Questions and Answers service offered by Bookswagon (the "CRR Service").


    By submitting any content to Bookswagon, you guarantee that:
    • You are the sole author and owner of the intellectual property rights in the content;
    • All "moral rights" that you may have in such content have been voluntarily waived by you;
    • All content that you post is accurate;
    • You are at least 13 years old;
    • Use of the content you supply does not violate these Terms of Use and will not cause injury to any person or entity.
    You further agree that you may not submit any content:
    • That is known by you to be false, inaccurate or misleading;
    • That infringes any third party's copyright, patent, trademark, trade secret or other proprietary rights or rights of publicity or privacy;
    • That violates any law, statute, ordinance or regulation (including, but not limited to, those governing, consumer protection, unfair competition, anti-discrimination or false advertising);
    • That is, or may reasonably be considered to be, defamatory, libelous, hateful, racially or religiously biased or offensive, unlawfully threatening or unlawfully harassing to any individual, partnership or corporation;
    • For which you were compensated or granted any consideration by any unapproved third party;
    • That includes any information that references other websites, addresses, email addresses, contact information or phone numbers;
    • That contains any computer viruses, worms or other potentially damaging computer programs or files.
    You agree to indemnify and hold Bookswagon (and its officers, directors, agents, subsidiaries, joint ventures, employees and third-party service providers, including but not limited to Bazaarvoice, Inc.), harmless from all claims, demands, and damages (actual and consequential) of every kind and nature, known and unknown including reasonable attorneys' fees, arising out of a breach of your representations and warranties set forth above, or your violation of any law or the rights of a third party.


    For any content that you submit, you grant Bookswagon a perpetual, irrevocable, royalty-free, transferable right and license to use, copy, modify, delete in its entirety, adapt, publish, translate, create derivative works from and/or sell, transfer, and/or distribute such content and/or incorporate such content into any form, medium or technology throughout the world without compensation to you. Additionally,  Bookswagon may transfer or share any personal information that you submit with its third-party service providers, including but not limited to Bazaarvoice, Inc. in accordance with  Privacy Policy


    All content that you submit may be used at Bookswagon's sole discretion. Bookswagon reserves the right to change, condense, withhold publication, remove or delete any content on Bookswagon's website that Bookswagon deems, in its sole discretion, to violate the content guidelines or any other provision of these Terms of Use.  Bookswagon does not guarantee that you will have any recourse through Bookswagon to edit or delete any content you have submitted. Ratings and written comments are generally posted within two to four business days. However, Bookswagon reserves the right to remove or to refuse to post any submission to the extent authorized by law. You acknowledge that you, not Bookswagon, are responsible for the contents of your submission. None of the content that you submit shall be subject to any obligation of confidence on the part of Bookswagon, its agents, subsidiaries, affiliates, partners or third party service providers (including but not limited to Bazaarvoice, Inc.)and their respective directors, officers and employees.

    Accept

    New Arrivals



    Inspired by your browsing history


    Your review has been submitted!

    You've already reviewed this product!